iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci na Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada cewa, a yau ma'abota girman kai sun gane cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kawo cikas wajen aiwatar da dama daga cikin bakaken manufofinsu a kanta, da ma a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3487797    Ranar Watsawa : 2022/09/04